✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Bankin SMB ya ba manoma 300 rance a Adamawa

Bankin Standard Microfinace (SMB) da ke Yola a Jihar Adamawa ya tallafa wa wasu manoman jihar 300 da rancen a wani yunkuri na bunkasa harkar…

Bankin Standard Microfinace (SMB) da ke Yola a Jihar Adamawa ya tallafa wa wasu manoman jihar 300 da rancen a wani yunkuri na bunkasa harkar noma don zaburar da kananan manoman karkarar jihar.