✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mu sha dariya: Banufe a Makka

Wani Banupe ne mai suna Saleh, ya je aikin Hajji. Sai wuta ta kama dakin da ya sauka. Banupe bai iya Larabciba, sai ya fara…

Wani Banupe ne mai suna Saleh, ya je aikin Hajji.

Sai wuta ta kama dakin da ya sauka.

Banupe bai iya Larabciba, sai ya fara ihu yana cewa: “Wayyo, Saleh finnar! Saleh finnar!! Saleh finnar!!!”

Da ya ga ba wanda ya kawo masa dauki, sai ya kara karfin muryarsa ya ce: “Ayyah! Saleh finnari khalidina fiha abada!

Baban Anisa Daura, 07067716102.