✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Barka Da Sallah Gizagawan Zumunci

Ya ku Gizagawan Zumunci, yau fa ne take Babbar Sallah! Ranar jaddada zumunci, ranar ziyarar ’yan uwa da abokan arziki, ranar yada kyauta da karimci…

Ya ku Gizagawan Zumunci, yau fa ne take Babbar Sallah! Ranar jaddada zumunci, ranar ziyarar ’yan uwa da abokan arziki, ranar yada kyauta da karimci ga wadanda suke masu bukata.