✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

Bene mai hawa 3 ya danne mutane a Legas

Yanzu haka dai akwai mutum uku da ake kokarin cetowa daga ciki.

Ana ci gaba da aikin ceto bayan wani ginin bene mai hawa uku da ke unguwar Yaba a Jihar Legas ya rushe inda ya danne mutum uku.

Lamarin dai ya faru ne ranar Asabar, kuma tuni har an samu nasarar ceto mutum biyu daga ciki.

Ga wasu daga cikin hotunan rushewar ginin: