✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

BIDIYO: Yadda aka rufe gadar Legas domin gyara

Yadda ababen hawan ke bin Gadar Third Mainland da ke Jihar Legas baya an rufe domin gyara.

A ranar Asabar 25 ga watan Yuli aka rufe wani sashe na gadar 3rd Main Land da ke jihar Legas domin aikin gyara.

Gadar ce ta hada yankin Jihar na kan tudu na tsibirin Legas.