✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Bidiyo: Yadda mata suka yi zanga-zanga a Zariya

Mata sun yi zaga-zanga kan yadda wutar lantarki ta kashe mutane tare da lallata gidaje a Zariya. Wannan na zuwa ne bayan wani mai suna…

Mata sun yi zaga-zanga kan yadda wutar lantarki ta kashe mutane tare da lallata gidaje a Zariya.

Wannan na zuwa ne bayan wani mai suna Christy Langbe ya rasa ransa sakamakon hatsarin wutar lantarki a unguwar a Gwargwaje da ke Karamar Hukumar Zariya, Jihar Kaduna.