✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Bikin ranar haihuwar Tinubu ya bar baya da kura

Yadda ’yan siyasa da sauran ’yan Najeriya suka yi fashin baki kan taron

Taron zagayowar ranar haihuwar Jagoran Jam’iyyar APC na Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da aka yi a Kano ya bar baya da kura.

Tinubu ya bayyana a wurin taron da ya gudana a Gidan Gwamnatin Kano cewa ya zabi Jihar don bikin zagayowar ranar haijuwar tasa ne don tabbatar da hadin kan Najeriya.

Amma jawabinsa a wajen taron, Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje wanda ake hasashen zai yi wa Tinubun mataimaki a zaben Shugaban Kasa na 2023, ya bayyana cewa siyasa babu ruwanta da addini ko kabila.

’Yan siyasa da wasu ’yan Najeriya na ganin akwai ayar tambaya ta fuskoki da dama.

Akwai kayatarwa a yadda suka fede biri har wutsiya kan taron da ya gudana a Gidan Gwamantin Jihar Kano.

Mene ne ra’ayinku?

Nemi jaridar Aminiya ta wannan makon domin samun cikakken bayani.