✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Bin gaskiya kadai zai samar da zaman lafiya Najeriya

Jama’ar kasar nan na ta tofa albarkacin bakinsu  dangane da halin kunci da tarayyar Najeriya  ta samu kanta  a ciki, wanda ko shakka babu da…

Jama’ar kasar nan na ta tofa albarkacin bakinsu  dangane da halin kunci da tarayyar Najeriya  ta samu kanta  a ciki, wanda ko shakka babu da irin wannan masifa ke iya yin awon gaba da wannan kasar kwata-kwata.