✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Buhari ya kai wa Kwankwaso ziyara

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben bara a karkashin Jam’iyyar CPC Janar Muhammadu Buhari ya kai ziyarar jaje ga Gwamnan Jihar…

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben bara a karkashin Jam’iyyar CPC Janar Muhammadu Buhari ya kai ziyarar jaje ga Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso dangane da tashe-tashen hankula da jihar ke fama da su,