✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bullar Cutar Kwalara A Najeriya: Me Ya Kamata Ku yi?

Daya daga cikin labaran da ke daukar hankali a Najeriya yanzu shi ne na barkewar cutar amai da gudawa a jihohi 18 gami da Yankin…

Daya daga cikin labaran da ke daukar hankali a Najeriya yanzu shi ne na barkewar cutar amai da gudawa a jihohi 18 gami da Yankin Babban Birnin Tarayya,

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da Dr Salihu Ibrahim Kwaifa a kan me ke jawo ta, mene ne alamunta, da kuma yadda ya kamata a tunakare ta.