Wakilinmu ya tattauna da mawakin Hausa na zamani, Nura Na’iya (Boadah) Gwammaja, wanda ya bayyana yadda aka yi ya shiga harkar waka da kuma irin burinsa game da wannan sana’a.
Burina in gamsar da al’umma da wakokina – Mawakin Zamani Nura Boudah Gwammaja
Wakilinmu ya tattauna da mawakin Hausa na zamani, Nura Na’iya (Boadah) Gwammaja, wanda ya bayyana yadda aka yi ya shiga harkar waka da kuma irin…