✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Chelsea ta sami kyautar Naira Biliyan 13

Saboda nasarar da kulob din Chelsea da ke Ingila ya samu a karon farko na lashe gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai da…

Saboda nasarar da kulob din Chelsea da ke Ingila ya samu a karon farko na lashe gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai da ake wa lakabi da UEFA Champions League a watan Mayun da ya gabata, hukumar shirya gasar ta ba kulob din tsabar Yuro miliyan 64