✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Cibiyar koya wa matasa sana’a ta yaye dalibai 1,482 a Jigawa

Cibiyar baiwa matasa horo a kan sana’o’in hannu da ke karkashin ma’aikatar inganta tattalin arziki ta Jihar Jigawa ta yaye dalibai 1,482.