✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ciwon kaba (Hernia)

A wannan makon za mu dan ba wani dalibi da ke karatu a wannan fanni na kiwon lafiya a Jami’ar Usman danfodiyo da ke a…

A wannan makon za mu dan ba wani dalibi da ke karatu a wannan fanni na kiwon lafiya a Jami’ar Usman danfodiyo da ke a Sakkwato dama, ya dan ba da gudunmawarsa a kan ciwon kaba, kafin daga bisani a amsa tambayoyi.