A shekaranjiya Laraba ne shahararren dan kwallon kafa na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya bayar da kyautar Yuro Miliyan 1 da rabi kwatankwacin Naira miliyan 310 ga ’ya’yan Falasdinawa da ke yankin Gaza.
Cristaino Ronaldo ya tallafa wa ’ya’yan Falasdinu da ke yankin Gaza da Naira Miliyan 300
A shekaranjiya Laraba ne shahararren dan kwallon kafa na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya bayar da kyautar Yuro Miliyan 1 da rabi kwatankwacin Naira miliyan…