✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Da kai Sanata ne, tsakanin tsadar gudanar da gwamnati da matsalar tsaro, wacce za ka kawo kudirin magancewa?

Aminiya ta zagaya titunan Abuja don jin ta bakin al’umma kan cewa da su Sanatoci ne a Najeriya, tsakanin tsadar gudanar da harkokin gwamnati da…

Aminiya ta zagaya titunan Abuja don jin ta bakin al’umma kan cewa da su Sanatoci ne a Najeriya, tsakanin tsadar gudanar da harkokin gwamnati da matsalar rashin tsaro wanne za su gabatar da kudurin magancewa. Ga abin da wasu ke cewa.