DAGA LARABA: Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya. | Aminiya

DAGA LARABA: Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya.

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Yara manyan gobe, inji Hausawa; amma anya matasan Arewacin Najeriya sun samu damar zama manyan goben yadda ya kamata?

In aka yi la’akari da halin da matasan Arewan ke ciki, wani abin tambaya shi ne, ko dai su a yarintar za su kare?

Me ke kawo musu wannan tarnaki?

Shirin Daga Laraba ya tattaro fahimtar masana da matasa kan ababen da ke mayar da  matasan Arewa koma baya.