✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda

Domin sauke shirin latsa nan Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya. A wane hali mutanen da ake sacewa ke…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya.

A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a hannun masu garkuda da mutane da kuma bayan an sako su?

Shin yaya wadanda ke satar mutane ke tunani?