✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

DAGA LARABA: Hakikanin Abin Da Ya Sa Aka Ki Sakin Naira

Shirinmu na wannan mako ya leka banki da kasuwa ya ga yadda jama’a ke fama da rashin kudi

More Podcasts

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya leka banki da kasuwa kuma ya gano yadda jama’a ke fama da rashin kudi, ga shi kuma wasu ’yan kasuwa sam ba sa karbar tsohuwar Naira, sai sabuwa ko taransfa.

Ko yaushe za’a sakar wa ’yan Najeriya Naira?

Saurari Daga Laraba domin jin amsar wannan tambaya, dama wadansu masu alaka.