✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe

INEC ta ce babu gudu babu ja da baya a rufe yin rajistar zabe ranar 31 ga Yuli, 2022

More Podcasts

Domin sauke Shirin latsa nan 

Shin ka yi rajistar katin zabenka, domin yi wa kanka alkalanci a zaben 2023?

To a ranar Lahadin nan mai zuwa, 31 ga watan Yuli, 2022, Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) za ta rufe yin rajistar katin zabe.

NAJERIYA A YAU: Rashin Tsaro Ya Jawo Tsugunu Tashi A Makarantar FGC Kwali, Abuja

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Idan za a iya tunawa, hukumar zaben ta kara wa’adin yin rajistar katin zabe da wajen wata daya.

Amma duk da haka, jama’a da dama na korafin cewa lokacin bai ishe su ba, don haka ba su su yi rajistar ba.

Shin anya irin hakan ba zai haifar da matsala ba, ta yadda za a samu shugabannin da ba su dace ba 2023?

Mun tattauna da ’yan Najeriya, da hukumar ta INEC.