Daga Laraba: Dalilan mutuwar kishin kasa a zukatan ’Yan Najeriya | Aminiya

Daga Laraba: Dalilan mutuwar kishin kasa a zukatan ’Yan Najeriya

Taswirar Najeriya
Taswirar Najeriya
    Halima Djimrao, Bilkisu Ahmed da Muhammad Auwal Suleiman


Domin sauke shirin latsa nan.

Jama’a da dama na mamakin yadda ’yan Najeriya ba sa kishin kasarsu  kamar yadda ’yan wasu kasashe ke yi.

Shirin Daga Laraba na wannan karon ya bankado dalilan da suka harzuka da yawa daga cikin ’yan Najeriyan har aka wayi gari kasar ta fita daga ransu.

Wasu dai na ganin soyayya tana wanzuwa ne idan kowane bangare na amfana, amma ’yan Najeriya sun ce manyan kasar ba ta su suke yi ba.

Ayi Sauraro lafiya.