DAGA LARABA: Halin da karatun Boko ke ciki a Jihar Bauchi | Aminiya

DAGA LARABA: Halin da karatun Boko ke ciki a Jihar Bauchi

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Halin da makarantu da karatun boko ke ciki a Jihar Bauchi na ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce, sakamakon sabbin tsare-tasren da gwamnatin jihar ta kawo.

Wadanne tsare-tsare ne jama’a ke tattaunawa a kansu kuma ta wadanne hanyoyi suka shafi rayuwar jama’a.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yada zango a Jihar Bauchi domin binciko gaskiyar abin da ke faruwa.