✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga Laraba: Karfin Ikon Talakawa A Dimokuradiyyar Gaskiya

Bayanin tsarin Dimokuradiyya da tafiyarta a Najeriya da kuma kasashen da suke morar tsarin.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan.

An fara mulkin dimokuradiyya ne a Karni na 17 bayan kafa kasar Amurka, jim kadan bayan juyin juya hali.

Shi ne tsarin mulkin da ya bai wa ′yan kasa damar fadin yadda suke so a mulke su.

Hakan ta sa suke da damar tofa albarkacin bakinsu a harkokin gwamnati ta hanyar wakilansu da suka zaba zuwa majalisu a matakai daban-daban.

Shirin Daga Laraba na wannan karon na kunshe da bayani kan nau’ikan tsarin dimokuradiyya da kuma yadda take tafiya a Najeriya, Afirka da ma sauran kasashen da suke morar tsarin.