✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Ina Makomar Masu Yada Labaran Karya A Lahira?

Matsayin masu yada labaran karya da tanadin da aka yi musu a mahangar addini

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Makonni biyar ke nan da shirin Daga Laraba ya fara fede biri har wutsiya kan batun labaran karya domin gano asalinsa da masu amfana da shi da masu yadawa da kuma amfanin da su ke samu.

Yadda Ake Gane Labaran Karya ne batun da shirin Daga Laraba na makon da ya gabata ya mayar da hankali a kai.

A wannan makon kuma shirin ya karkata ne kan  Irin Kallon Da Addini Ke Yi Wa Labarin Karya.

Mun tattauna da malaman addinin Islama da na Kirista domin sanin makomar masu yada shi a wurin ubangiji.