✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sharar Fage

Halima Djimrao ce za ta jagoranci gabatar da shirye-shiryen "Daga Laraba"

A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen “Daga Laraba”, muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, ciki har da Halima Djimrao, tsohuwar ma’aikaciyar Sashen Hausa na VOA.

Za ku kuma ji bayani a kan mene ne podcast, bambancinsa da rediyo, da abin da ya sa Aminiya ta yanke shawarar fara podcast.

A yi sauraro lafiya.