✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: “Mun Ci Karfin Aikin Zaben 2023” – Shugaban INEC

Saurari shirin don sanin inda INEC ta kwana kan shirye-shiryen zaben 2023

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar INEC, kan zaben 2023 da ke tafe.

Shin kana bukatar sanin inda INEC ta kwana kan shirye-shiryen zaben 2023?

Saurari shiirn Daga Laraba na wannan lokaci.