DAGA LARABA: Yadda labaran karya ke buya a tsakanin al’umma | Aminiya

DAGA LARABA: Yadda labaran karya ke buya a tsakanin al’umma

    Muhammad Auwal Suleiman da Bilkisu Ahmed da Halima Djimrao


Domin sauke shirin latsa nan

Galibi idan aka ambaci labaran karya abin da ke fara zuwa zuciyar mutane shi ne soshiyal midiya, wato kafofin sadarwa na zamani.

Amma ko masu sauraro sun taba tunanin cewa yayin hira a majalisa ko teburin shayi, wani ka iya ba da labaran da basu da tushe balle makama?

Shirin Daga Laraba na wannan makon na tafe da karin bayani