✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga Laraba: Yadda labaran karya ke hana ruwa gudu a cikin al’umma

Tushen labaran karya da yadda suke ci wa al'umma tuwo a kwarya.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Samuwar fasahar sadarwa ta zamani ta fadada damar da mutane suke da ita ta samarwa da kuma yada labarai ta hanyoyin zamani musamman kafofin sada zumunta.

A hannu guda kuma hakan ya haifar da fantsamar labaran kanzon kurege da a wasu lokuta suke yin illa ga mutuncin jama’a, har ma da tayar da zaune tsaye.
Shirin Daga Laraba na wannan karon ya bankado yadda aka fara samun labaran bogi, mutanen da suka fi yada su da kuma hanyoyin da labaran karyan ke hana ruwa gudu a cikin al’umma.

A yi sauraro lafiya.