✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda matsin tattalin arziki ya sa wasu ’yan Najeriya suka rage cin abinci

Shin kun san irin halin da jama'a ke ciki, kawo yanzu? 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa ta tilasta wa ‘yan Najeriya sauya yadda suke rayuwa. 

Shin kun san irin halin da jama’a ke ciki, kawo yanzu? 

Shirin Daga Laraba ya binciko hakikanin halin da ake ciki, ya kuma tuntubi dalilai.