✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Yawan Harsuna Da Kabilun Najeriya Zai Amfane Ta

Ta yaya kabilu da za su fahimci juna su zauna lafiya har su amfani kansu da kasarsu?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan 

Wata kididdiga da jaridar Vanguard ta fitar a 2017 ta bayyana cewa akwai kabilu da ke amfani da harsuna 371 a fadin Najeriya.

Ta yaya wadannan kabilu da za su fahimci junansu su zauna lafiya har su amfani kansu da kasarsu?

Saurari cikakken shirin Daga Laraba domin jin yadda masana da ’yan Najeriya suka bayyana hanyoyin da za a bi wurin cudar guna da man jikinta.