✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

dakin karatu na kasa da kungiyar marubuta za su yi aiki tare a Jihar Bauchi

Daraktan Hukumar lura da dakin karatu na kasa reshen Jihar Bauchi ya bayyana aniyarsa ta hada gwiwa da kungiyar Marubuta ta Jihar Bauchi don bunkasa…

Daraktan Hukumar lura da dakin karatu na kasa reshen Jihar Bauchi ya bayyana aniyarsa ta hada gwiwa da kungiyar Marubuta ta Jihar Bauchi don bunkasa ilmi, ta hanyar cusa kaunar karatu a zukatan dalibai da al’ummar jihar.