✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

daliban Koyon Aikin Lauya sun yi zanga -zanga a gidan Gwamnatin Nasarawa

A ranar Asabar da ta gabatace kimanin dalibai 50 da suka kammala karatu a Makarantar Koyon Aikin Lauya ta Najeriya daga Jihar Nasarawa suka je…

A ranar Asabar da ta gabatace kimanin dalibai 50 da suka kammala karatu a Makarantar Koyon Aikin Lauya ta Najeriya daga Jihar Nasarawa suka je gidan gwamnati da ke Lafiya suka gudanar da zanga-zangar lumana ga Gwamnan Jihar Umaru Tanko Al-Makura,