Daily Trust Aminiya - Dalilin da nake sa ‘Suit’ ina sayar da goro
Subscribe
Dailytrust TV

Dalilin da nake sa ‘Suit’ ina sayar da goro

Zubairu Suleiman matashi ne mai shekara 24, dan asalin Karamar Hukumar Kauru, a Jihar Kaduna.
Ya zo Abuja ne domin ya yi san’a. Sai dai yana yin sana’ar tashi ce sanye da tufafi tamkar wani mai zuwa ofis.
Ko mene ne dalilin Zubairu na yin shigar ‘suit’?
Ji daga bakin shi a wannan bidiyon.