Daily Trust Aminiya - Dalilin da ya sa COVID-19 Ke Kara Yaduwa a Najeriya
Subscribe
Dailytrust TV

Dalilin da ya sa COVID-19 Ke Kara Yaduwa a Najeriya

Sake bullowar COVID-19 a Najeriya ta jawo hankalin gwamnati da jama’a bayan da kama mutane sama da 100,000 da ma kai ga hallakar wasu daga cikinsu.

Ko mene ne ya ke kara yaduwar wannan cutar? Ga ra’ayin wasu ’yan Najeriya.