Aminiya ta samu zantawa da Malam Musa Abubakar, Shugaban kungiyar Masu Hakar Kabari ta Kaduna, inda suka tattauna muhimman batutuwa ciki har da barazanar da Kogin Kaduna ke yi ga makabartar Tudun Wada.
Dalilin da ya sa muka kafa kungiyar Masu Haka Kabari a Jihar Kaduna -Malam Musa Abubakar
Aminiya ta samu zantawa da Malam Musa Abubakar, Shugaban kungiyar Masu Hakar Kabari ta Kaduna, inda suka tattauna muhimman batutuwa ciki har da barazanar da…