✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan majalisar Borno ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya

Allah Ya yiwa Alhaji Umar Audi Jauro rasuwa da yammacin  Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Kafin rasuwarsa, Umar Audi Jauro dan…

Allah Ya yiwa Alhaji Umar Audi Jauro rasuwa da yammacin  Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

Kafin rasuwarsa, Umar Audi Jauro dan majalisa ne mai wakiltar karamar hukumar Bayo a majalisar dokokin jihar Borno.