✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan Majalisar Bassa/Jos-North: Kotu ta soke nasarar Musa Avia Agah

Kotun ta ayyana dan takarar Jam'iyyar PRP, Muhammad Adam Alkali, a matsayin wanda ya yi nasara a zaben na ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022

Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Mai Wakiltar Mazabar Bassa/Jos ta Arewa a Majalisar Tarayya, ta soke nasarar Honorabul Musa Avia Agah na Jam’iyyar PDP.

Kotun ta ayyana dan takarar Jam’iyyar PRP, Muhammad Adam Alkali, a matsayin wanda ya yi nasara a zaban da aka gudanar ranar 26 ga watan Fabrairun 2022.

Karin bayani na tafe.