Ana zargin wani kofur din ’yan sanda mai suna Adamu Abdullahi mazaunin Unguwar Hira da Kwadi da ke Tudun Wadan Gusau da laifin dirka mahaifiyarsa mai suna Hajiya Balaraba Halliru bindiga a ranar Litinin da ta gabata.
dan sanda ya dirka wa mahaifiyarsa bindiga a Gusau
Ana zargin wani kofur din ’yan sanda mai suna Adamu Abdullahi mazaunin Unguwar Hira da Kwadi da ke Tudun Wadan Gusau da laifin dirka mahaifiyarsa…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 28 Dec 2012 10:03:12 GMT+0100
Karin Labarai