Wani dan sanda mai mukamin kofur da ake kira Anthony Ugwuoke da ke kauyen Edda a karamar Hukumar Ugwuachara ta Jihar Ebonyi ya harbe kansa bayan ya harbe matarsa Nkechin-yere da ’ya’yansa mata biyu, Adaeze mai shekara uku da kuma Chidinma ’yar shekara daya, a ranar Lahadin da ta gabata.
dan sanda ya kashe kansa, bayan ya harbe matarsa da ’ya’yansa biyu
Wani dan sanda mai mukamin kofur da ake kira Anthony Ugwuoke da ke kauyen Edda a karamar Hukumar Ugwuachara ta Jihar Ebonyi ya harbe kansa…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 24 Aug 2012 9:43:41 GMT+0100
Karin Labarai