✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daren Lailatun Kadar da ayyukan 10 na karshen Ramadan

Daren Lailatul Kadar na da falala ta musamman a watan Ramadan, wanda hakan ya sa ake gogoriyon dacewa da wannan dare mai daraja. A dararen…

Daren Lailatul Kadar na da falala ta musamman a watan Ramadan, wanda hakan ya sa ake gogoriyon dacewa da wannan dare mai daraja.

A dararen mara na kwanaki goman karshe a watan Ramadan ake kirdadon Lailatul Kadar, wanda falalarta ta fi ta wata 1,000.

Sheikh ya Muhammad Nasir Abdulmuhyi, ya yi karin bayani kan Daren Lailatul Kadar da abin da ke faruwa a cikinsa, da kuma wasu muhimman ayyukan da ake bukata a darare goman kashe ran Ramadan.