Sanarwar da Fafaroma Benedict na 16 ya bayar a ranar 24 ga Oktoba ta nada Akbishop din cocin Katolika na Abuja Akbishop John Onaiyekan a mukamin Kadina hakika ya kawo farin ciki ba ma ga mabiya cocin a Najeriya kadai ba.
daukaka darajar John Onaiyekan
Sanarwar da Fafaroma Benedict na 16 ya bayar a ranar 24 ga Oktoba ta nada Akbishop din cocin Katolika na Abuja Akbishop John Onaiyekan a…