✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Dokar kulle: Ba a bude masallacin Sultan Bello a Kaduna ba

Duk da sassauta dokar da Gwamnatin jihar Kaduna ta yi a masallatan juma’a a fadin jihar, babban masallacin  Juma’a na Sultan Bello ya ci gaba…

Duk da sassauta dokar da Gwamnatin jihar Kaduna ta yi a masallatan juma’a a fadin jihar, babban masallacin  Juma’a na Sultan Bello ya ci gaba da kasancewa a kulle.

Wakilin Aminiya da ya halarci masallacin a lokacin sallar Juma’a (12/06/2020) ya iske masallacin na Sultan Bello a kulle kamar yadda ya aiko mana da hotunan da ke kasa: