✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Doko: Garin da Gwamnatin Jihar Neja ta gano man fetur

Garin Doko yana daya daga cikin wuraren da Kwamitin da Gwamnan Jihar Neja, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya kafa, don gano wuraren da za a…

Garin Doko yana daya daga cikin wuraren da Kwamitin da Gwamnan Jihar Neja, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya kafa, don gano wuraren da za a iya hakar albarkatun man fetur ta yadda aka tabbatar tun lokacin da Turawan Mulkin mallaka suka gudanar a sassa daban-daban na kasar nan,