✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Dubban Fulani sun shiga cikin mawuyacin hali a sannanonin da aka tanadar masu a Filato

Dubban al’ummar Fulani makiya da suka tashi daga kauyukan nan guda biyar da suke karamar Hukumar Barikin Ladi a Jihar Filato suka koma sansanonin da…

Dubban al’ummar Fulani makiya da suka tashi daga kauyukan nan guda biyar da suke karamar Hukumar Barikin Ladi a Jihar Filato suka koma sansanonin da aka tanadar musu suna cikin mawuyacin hali.