Dubun jama’a da suka fito daga Masarautar Zazzau sun yi fitar tururuwa domin murnar dawowar Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris bayan shafe kusan wata biyu yana jinya a kasar Jamus.
Dubban jama’a sun tarbi Sarkin Zazzau lokacin da ya dawo daga jinya a waje
Dubun jama’a da suka fito daga Masarautar Zazzau sun yi fitar tururuwa domin murnar dawowar Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris bayan shafe kusan…