✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana – Turji

Bello Turji, kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu jihohin Arewa maso Yamma ya ce duk abubuwan da suke yi na kashe-kashen mutane, ’yan…

Bello Turji, kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu jihohin Arewa maso Yamma ya ce duk abubuwan da suke yi na kashe-kashen mutane, ’yan sa-kai ne suka koya musu.