Gwamnatin Jihar Jigawa ta yanke shawarar cewa daga yanzu duk wadanda suka yi sakaci aka sace kayan gwamnati a garinsu za su biya kayan.
Duk garin da suka bari aka sace kayan gwamnati a Jigawa za su biya – Jinjiri Dutse