E-Naira: CBN Na Shirin Kaddamar Da Kudin Intanet | Aminiya

E-Naira: CBN Na Shirin Kaddamar Da Kudin Intanet

Kudin Intanet Din Najeriya
Kudin Intanet Din Najeriya
    Muhammad Auwal Suleiman


Domin sauke shirin latsa nan

Babban Bankin Najeriya ya ayyana ranar 1 ga watan Oktoban bana a matsayin ranar fara amfani da tsarin kudin intanet na E-Naira. 

Ko yaya wannan tsari yake, kuma yaya za a yi hada-hada da shi?

Batun da za mu duba ke nan a cikin shirin.