✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

E-Naira: CBN Na Shirin Kaddamar Da Kudin Intanet

CBN ya ayyana ranar 1 ga watan Oktoban bana don fara amfani da kudin intanet na E-Naira


Domin sauke shirin latsa nan

Babban Bankin Najeriya ya ayyana ranar 1 ga watan Oktoban bana a matsayin ranar fara amfani da tsarin kudin intanet na E-Naira. 

Ko yaya wannan tsari yake, kuma yaya za a yi hada-hada da shi?

Batun da za mu duba ke nan a cikin shirin.