✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Equatorial Guinea ta rufe ofishin jakadancinta a Birtaniya

Kasar Equatorial Guinea ta rufe Ofishin Jakadancinta da ke Landan bayan Birtaniya ta sanya takunkumi kan dan tsohon shugabanta kan zargin rashawa. “Shawara ta farko…

Kasar Equatorial Guinea ta rufe Ofishin Jakadancinta da ke Landan bayan Birtaniya ta sanya takunkumi kan dan tsohon shugabanta kan zargin rashawa.

“Shawara ta farko da gwamnati ta dauka ita ce rufe ofishin jakadancinmu da ke London gaba daya,” inji Ministan Harkokin Wajen Simeon Oyono Esono a lokacin da yake magana da gidan talabijin na TVGE.